1 Sar 13:29 HAU

29 Tsohon annabin kuwa ya ɗauki gawar ya ɗora bisa jakin, ya kawo ta cikin birni, wato Betel, don yin makoki da binnewa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:29 a cikin mahallin