1 Sar 13:32 HAU

32 Gama maganar Ubangiji da ya faɗa game da bagaden da yake cikin Betel, da masujadai na kan tuddai waɗanda suke a garuruwan Samariya, za ta cika.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 13

gani 1 Sar 13:32 a cikin mahallin