1 Sar 14:10 HAU

10 Saboda haka zan kawo masifa a gidanka. Zan datse maka kowane ɗa namiji, ko bawa, ko 'yantacce, daga cikin Isra'ila. Zan ƙone gidanka kamar yadda akan ƙone juji ƙurmus.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:10 a cikin mahallin