1 Sar 14:17 HAU

17 Sa'an nan matar Yerobowam ta tashi, ta tafi Tirza. Amma tana shiga gidan ke nan, sai yaron ya mutu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:17 a cikin mahallin