1 Sar 14:24 HAU

24 Fiye da haka kuma akwai mata da maza da suke aikin karuwanci a wuraren da suke tsafin a wurin al'ummai. Mutanen Yahuza sun yi dukan abubuwan ƙazanta na al'ummai waɗanda Ubangiji ya kora sa'ad da Isra'ilawa suke gab da shigar ƙasar.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:24 a cikin mahallin