1 Sar 14:31 HAU

31 Rehobowam kuwa ya rasu, aka binne shi a Urushalima. Sunan tsohuwarsa Na'ama, ita kuwa Ba'ammoniya ce. Ɗansa, Abaija ya gāji sarautar.

Karanta cikakken babi 1 Sar 14

gani 1 Sar 14:31 a cikin mahallin