1 Sar 15:19 HAU

19 “Bari mu ƙulla alkawari da juna kamar yadda tsohona da tsohonka suka yi, ga shi, na aika maka da kyautar azurfa da zinariya. Sai ka tafi, ka warware alkawarinka da Ba'asha, Sarkin Isra'ila, domin ya tashi ya bar ni.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:19 a cikin mahallin