1 Sar 15:3 HAU

3 Shi kuma ya aikata dukan irin zunubai da tsohonsa ya yi. Bai yi aminci ga Ubangiji Allahnsa sosai, kamar yadda kakansa, Dawuda, ya yi ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:3 a cikin mahallin