1 Sar 15:32 HAU

32 Aka yi ta yaƙi tsakanin Asa Sarkin Yahuza, da Ba'asha Sarkin Isra'ila dukan kwanakin sarautarsu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 15

gani 1 Sar 15:32 a cikin mahallin