1 Sar 16:11 HAU

11 Da Zimri ya zama sarki, nan da nan sai ya kashe dukan mutanen gidan Ba'asha, bai bar masa wani namiji, ko dangi, ko aboki ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:11 a cikin mahallin