1 Sar 16:13 HAU

13 Wannan kuwa ya faru saboda zunuban Ba'asha da na ɗansa Ila, da zunuban da suka sa jama'ar Isra'ila su yi, har suka sa Ubangiji Allah na Isra'ila ya yi fushi saboda gumakansu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:13 a cikin mahallin