1 Sar 16:18 HAU

18 Da Zimri ya ga an ci birnin, sai ya tafi ya shiga hasumiyar da take a fāda, ya sa wa fādar wuta, wutar kuwa ta ƙone shi ya mutu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:18 a cikin mahallin