1 Sar 16:2 HAU

2 “Tun da yake na ɗauke ka daga cikin ƙura, na maishe ka shugaban jama'ata Isra'ila, kai kuwa ka bi hanyar Yerobowam, ka sa jama'ata, wato Isra'ila, su yi zunubi, suka sa na yi fushi saboda zunubansu,

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:2 a cikin mahallin