1 Sar 16:27 HAU

27 Sauran ayyukan da Omri ya yi, da kama-karyar da ya yi, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:27 a cikin mahallin