1 Sar 16:5 HAU

5 Sauran ayyukan Ba'asha, da dukan abin da ya yi, da irin ƙarfinsa, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.

Karanta cikakken babi 1 Sar 16

gani 1 Sar 16:5 a cikin mahallin