1 Sar 17:5 HAU

5 Iliya kuwa ya tafi, ya yi yadda Ubangiji ya faɗa, ya tafi ya zauna a rafin Kerit wanda yake gabashin Urdun.

Karanta cikakken babi 1 Sar 17

gani 1 Sar 17:5 a cikin mahallin