1 Sar 18:1 HAU

1 Bayan 'yan kwanaki, sai Ubangiji ya yi magana da Iliya a shekara ta uku, ya ce, “Tafi, ka nuna kanka ga Ahab, ni kuwa zan sa a yi ruwan sama.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:1 a cikin mahallin