1 Sar 18:27 HAU

27 Da rana ta yi tsaka sai Iliya ya yi musu ba'a, ya ce musu, “Ku kira da babbar murya, gama shi wani allah ne, watakila yana tunani ne, ko kuwa ya zagaya ne, ko kuma ya yi tafiya. Watakila kuma yana barci ne, sai a tashe shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:27 a cikin mahallin