1 Sar 18:42 HAU

42 Sai Ahab ya haura don ya ci ya sha, Iliya kuwa ya hau can ƙwanƙolin Karmel, ya zauna ƙasa, ya haɗa kai da gwiwa.

Karanta cikakken babi 1 Sar 18

gani 1 Sar 18:42 a cikin mahallin