18 Duk da haka zan rage mutum dubu bakwai(7,000) na Isra'ila waɗanda ba su rusuna wa Ba'al da gwiwoyinsu ba, ba su kuma sumbace shi da bakinsu ba.”
Karanta cikakken babi 1 Sar 19
gani 1 Sar 19:18 a cikin mahallin