1 Sar 19:20 HAU

20 Sai ya bar shanun noma, ya sheƙa gun Iliya, ya ce, “Bari in sumbaci mahaifina da mahaifiyata, in yi bankwana da su, sa'an nan in zo in bi ka.”Sa'an nan Iliya ya ce masa, “Koma, me na yi maka?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 19

gani 1 Sar 19:20 a cikin mahallin