1 Sar 2:13 HAU

13 Sa'an nan Adonija ɗan Haggit ya tafi wurin Bat-sheba, tsohuwar Sulemanu. Ta ce masa, “Ka zo lafiya?”Ya ce, “Lafiya lau.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 2

gani 1 Sar 2:13 a cikin mahallin