30 Benaiya kuwa ya tafi alfarwa ta Ubangiji, ya ce masa, “Sarki ya ce ka fito.”Amma Yowab ya ce, “A'a, a nan zan mutu.”Benaiya kuma ya je ya faɗa wa sarki abin da Yowab ya ce.
Karanta cikakken babi 1 Sar 2
gani 1 Sar 2:30 a cikin mahallin