1 Sar 20:10 HAU

10 Ben-hadad kuwa ya sāke aikawa wurinsa ya ce, “Bari alloli su kashe ni idan ban kai mutane da yawa da za su hallaka Samariya ba.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:10 a cikin mahallin