1 Sar 20:13 HAU

13 Ba da jimawa ba, sai ga annabi ya zo wurin sarki Ahab na Isra'ila, ya ce, “Ubangiji ya ce, ‘Ka ga wannan babban taron sojoji? Zan ba da su a hannunka yau, za ka kuwa sani ni ne Ubangiji.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:13 a cikin mahallin