20 kowa ya kashe abokin gābansa. Suriyawa kuwa suka gudu, Isra'ilawa kuma suka runtume su. Amma Ben-hadad, Sarkin Suriya, ya tsere kan doki tare da mahayan dawakai.
Karanta cikakken babi 1 Sar 20
gani 1 Sar 20:20 a cikin mahallin