1 Sar 20:31 HAU

31 Fadawansa suka je suka ce masa, “Mun ji an ce sarakunan Isra'ila masu jinƙai ne, bari mu sa tufafin makoki, mu ɗaura igiyoyi a wuyanmu, sa'an nan mu tafi wurin Sarkin Isra'ila, watakila zai bar ka da rai.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:31 a cikin mahallin