1 Sar 20:35 HAU

35 Ubangiji ya umarci wani daga cikin annabawa ya ce wa abokinsa bisa ga umarnin Ubangiji, “Ina roƙonka ka buge ni.” Abokinsa kuwa ya ƙi ya buge shi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:35 a cikin mahallin