1 Sar 20:4 HAU

4 Ahab Sarkin Isra'ila kuwa ya amsa, ya ce, “Ya maigirma sarki, kamar yadda ka faɗa, ni naka ne da dukan abin da nake da shi.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:4 a cikin mahallin