1 Sar 20:6 HAU

6 Banda haka kuma zan aiko barorina wurinka gobe war haka su bincike gidanka da gidajen fādawanka, su kwashe dukan abubuwan da kake ganin darajarsu su tafi da su.’ ”

Karanta cikakken babi 1 Sar 20

gani 1 Sar 20:6 a cikin mahallin