1 Sar 21:11 HAU

11 Mutanen birnin kuwa, dattawa da fādawan da suke zaune a birnin suka yi yadda Yezebel ta sa su yi, kamar yadda aka rubuta a wasiƙun da ta aika musu.

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:11 a cikin mahallin