1 Sar 21:15 HAU

15 Nan da nan da Yezebel ta ji an jajjefi Nabot har ya mutu, sai ta ce wa Ahab, “Tashi, ka mallaki gonar inabin Nabot, wadda ya ƙi sayar maka, gama Nabot ba shi da rai, ya mutu.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:15 a cikin mahallin