1 Sar 21:18 HAU

18 “Tashi, ka tafi, ka sadu da Ahab, Sarkin Isra'ila, wanda yake a Samariya, ga shi can a gonar inabin Nabot inda ya tafi don ya mallake ta.

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:18 a cikin mahallin