1 Sar 21:25 HAU

25 Babu wani kamar Ahab da ya ba da kansa ga aikata mugunta a gaban Ubangiji. Matarsa, Yezebel, ita ce ta zuga shi.

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:25 a cikin mahallin