1 Sar 21:27 HAU

27 Da Ahab ya ji wannan magana, sai ya yage tufafinsa, ya sa na makoki, ya yi azumi, ya kwanta a tsummokin makoki, ya tashi yana tafiya a hankali.

Karanta cikakken babi 1 Sar 21

gani 1 Sar 21:27 a cikin mahallin