28 Mikaiya kuwa ya ce, “In dai ka komo lafiya, to, Ubangiji bai yi magana da ni ba.” Ya ƙara da cewa, “Kowa ya kasa kunne ga abin da na faɗa.”
Karanta cikakken babi 1 Sar 22
gani 1 Sar 22:28 a cikin mahallin