1 Sar 22:31 HAU

31 Sarkin Suriya dai ya riga ya umarci shugabannin karusan yaƙinsa, su talatin da biyu, ya ce, “Kada ku yi yaƙi da kowa, kome matsayinsa, sai dai Ahab kaɗai.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:31 a cikin mahallin