39 Sauran ayyukan Ahab da dukan abin da ya yi, da gidan da ya gina na hauren giwa da garuruwan da ya gina, an rubuta su a littafin tarihin sarakunan Isra'ila.
Karanta cikakken babi 1 Sar 22
gani 1 Sar 22:39 a cikin mahallin