1 Sar 22:4 HAU

4 Ya kuma ce wa Yehoshafat, “Za ka tafi tare da ni zuwa wurin yaƙi a Ramot-gileyad?”Yehoshafat ya amsa wa Sarkin Isra'ila, “Ni da kai ɗaya ne, mutanena kuma mutanenka ne, dawakaina kuma naka ne.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:4 a cikin mahallin