1 Sar 22:8 HAU

8 Sarkin Isra'ila ya ce wa Yehoshafat, “Da sauran mutum ɗaya wanda za mu iya mu tambaya faɗar Ubangiji, shi ne Mikaiya ɗan Imla, amma ina ƙinsa, gama bai taɓa yin wani annabcin alheri a kaina ba, sai dai na masifa.”Yehoshafat ya ce, “Kada sarki ya faɗi haka.”

Karanta cikakken babi 1 Sar 22

gani 1 Sar 22:8 a cikin mahallin