1 Sar 3:1 HAU

1 Sulemanu ya gama kai da Fir'auna, Sarkin Masar, ta wurin aure, domin ya auri 'yar Fir'auna, ya kawo ta birnin Dawuda kafin ya gama ginin gidan kansa, da Haikalin Ubangiji, da garun Urushalima.

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:1 a cikin mahallin