28 Sa'ad da dukan mutanen Isra'ila suka ji shari'ar da sarki ya yanke, sai suka girmama shi ƙwarai, gama sun gane Allah ya ba shi hikimar daidaita husuma sosai.
Karanta cikakken babi 1 Sar 3
gani 1 Sar 3:28 a cikin mahallin