1 Sar 3:7 HAU

7 Yanzu, ya Ubangiji Allahna, ka naɗa ni sarki, a matsayin Dawuda, tsohona, ko da yake ni yaro ne ƙarami, ban ƙware ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:7 a cikin mahallin