1 Sar 3:9 HAU

9 Domin haka ka ba ni hikima ta yi wa jama'arka shari'a, domin in rarrabe tsakanin nagarta da mugunta, gama wane ni in iya mallakar jama'arka mai yawa haka?”

Karanta cikakken babi 1 Sar 3

gani 1 Sar 3:9 a cikin mahallin