1 Sar 4:27 HAU

27 Hakiman nan nasa sha biyu, kowa ya kawo wa Sulemanu abinci, duk da waɗanda suke zuwa teburin cin abincin Sulemanu. Kowane hakimi yakan kawo abincin da za a ci na wata guda. Ba su fasa kawowa ba.

Karanta cikakken babi 1 Sar 4

gani 1 Sar 4:27 a cikin mahallin