31 Gama ya fi dukan mutane hikima, ya fi Etan Ba'ezrahe, da Heman, da Kalkol, da Darda, 'ya'yan Mahol. Ya shahara a ƙasashen da suke kewaye da shi.
Karanta cikakken babi 1 Sar 4
gani 1 Sar 4:31 a cikin mahallin