7 Sulemanu kuma ya naɗa mutum goma sha biyu a lardunan Isra'ila. Su ne za su tanaji abinci daga lardunansu domin sarki da iyalinsa. Kowane hakimi yakan kawo abinci wata guda a shekara.
Karanta cikakken babi 1 Sar 4
gani 1 Sar 4:7 a cikin mahallin