1 Sar 5:3 HAU

3 “Ka sani tsohona, Dawuda, bai iya gina Haikalin yin sujada ga Ubangiji Allahnsa ba saboda fama da yaƙe-yaƙe da maƙiyan da suke kewaye da shi, kafin Ubangiji ya mallakar masa da su.

Karanta cikakken babi 1 Sar 5

gani 1 Sar 5:3 a cikin mahallin