8 Sa'an nan Hiram ya aika wurin Sulemanu, ya ce, “Na ji saƙonka da ka aiko mini, a shirye nake in yi maka dukan abin da kake bukata a kan katakan itacen al'ul, da na fir.
Karanta cikakken babi 1 Sar 5
gani 1 Sar 5:8 a cikin mahallin