1 Sar 6:10 HAU

10 Benayen da ya gina kewaye da Haikalin, kowane bene tsayinsa kamu biyar. An haɗa su da Haikalin da katakan itacen al'ul.

Karanta cikakken babi 1 Sar 6

gani 1 Sar 6:10 a cikin mahallin